Duck hunt
Sharfadi Technology Nigeria
→Home
YADDA ZAKA BUDE WORDPRESS WEBSITE
Ka tabbata kana da E-mail sannan yana da kyau ace ka karanta bayanan mu na duniyar FaceBook domin zasu taimaka maka wajen Tafiyar dashi.

Da farko ka ziyarci:-

Www.m.wordpress.com

Bayan ka ziyarta zaka ga An rubuta:-

RSS WordPress.com News RSS WordPress.com Freshly Pressed
WordPress .com

Log In

Create your new website for free
WordPress.com is the best place
for your personal blog or business site.

Create Website

Se ka shiga 'Creat Website' shima kamar na Email zaka ciccike guraban da suka baka shi kenan ba wani kayan gabas bane.

Email - AwaisuFagge@gmail.com

User Name- AwaisuFagge.wordpress.com

d.s

Idan ka gama cikewa Abinda ya rage maka shine yadda zaka gina shi. Amman shiga nan kaga wani Irin sa,

Www.basheerjournalist55.wordpress.com

Domin gina worsPress dinka bayan ka bude shi se kaje.

Www.m.wordpress.com

Kana zuwa se kai login ka sanya Email da kuma Password din ka da ka bude. Zaka ga ya rubuta maka:-

Log out

Go to:Go

My Blogs

Here's an overview of the blogs you are part of. Don't forget that you can create another blogat any time.

Awaisu Haruna
Manage: 10 Posts· 1 Page·
Total views of posts on your blog: Today 0- Yesterday 0
Dashboard· New Post· Drafts· Your 10 posts· Stats

Create Another Blog- Start posting to a new blog in seconds.

View Full Site

Terms of Service| Privacy

TO anan zaka gina Blog dinka ka shiga new post domin kayi post sannan wajen link in ka shiga wajen 'GO' din nan duk zaka ganshi In ka shiga 'Dash Bord' zaka ga setting inda zaka saka theme a site dinka d.s

Zamu tsaya Anan zamu cigaba InshaAllau Inda zamu Fadada Bayani a gaba,

*Koma Saman Shafi*
*Yi Register da mu*
* This is private forum. You have to be approved by administrator to view it.
Bloggers Chat Group
Please log in or sign up to chat

→Menu
→Home Page
→Duniyar Face Book
→Yadda zaka bude E-mail
→Wayar Hannu
→Internet Cheat
→Yadda zaka bude word press website
→Yadda zaka bude wapblog website
→Yadda zaka bude Xtgem website
→Website Code
→Website Colour Code
ISLAMIC DATE
phpimg2.php?it=rect&ic=
phpimg2.php?it&ic=yellow
| Manufofinmu |Tuntube mu |→Zaka iya bina ta Facebook